FATAWOWIN RAHMA (TAMBAYOYI DA AMSOSHI)

TARE DA: DR. MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

FATAWOWIN RAHMA (TAMBAYOYI DA AMSOSHI)
:
FILE: 005 FATAWOWIN RAHMA.mp3
SIZE: 12.97 MB
 

Fatawoyin Rahma

9 Sha’aban 1443
12 March 2022

Ass. Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo 

Shimfida: Watan Sha’aban

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki: 

1. Matafiyi da bai ɗauki Azumi ba, zai iya cin abinci a halin tafiya?

2. Mace za ta iya azumin ramako na farilla da niyyar sadaukar da Azumin ga Mijinta- Allah ya bi ya masa buƙatunsa?

3. Sharaɗi ne sai mace ta yi salla a Jam'i za ta iya Salatus Shuruƙ?

4. Idan Mutum ya tuna bai yi sallar Magriba bayan ya yi sallar Isha- zai yi sallar Magriba sannan ya sake yin sallar Isha'i?

5. Matsayin yin sallama da sigar 'Assalamu Alaika' maimakon Assalamu Alaykum'!

6. Ya inganta mamaci yana zuwa ƙofar gidansa duk ranar Jumu'a yana kuka  yana roƙon iyalansa su masa sadaƙa?  

7. Ya inganta in Mutum ya zo mutuwa zai ga duk abinda ya aikata - sharri ko alheri?

8. Sanya lokacin Jana'iza yana da kyau?

9. Menene matsayin amfani da kayan mamaci kafin a raba gado?

10. Da gaske ne ziyarar mara lafiya da daddare babu kyau?

11. Ya hallata mace da take ba da abincin fidya saboda rashin iya azumi ta bada abincin wata ɗaya ga 'yarta  da take da buƙata?

12. Yaya kaifiyar yin sallar Asham?

13. Shin Malaman da suke karantar da yara a Islamiya za su shiga ƙarƙashin hadisin da ya ke cewa hatta kifaye suna yin addu'a ga Malami  mai karantarwa addu'a?

14. Ya hallata jagora a Majlisin da ake karantar da Al-ƙur'ani in aka kawo kaya ya ɗauka fiye da sauran mutane?

15. Idan mai Gida a kasuwa ya na siya wa yaran da suke aiki a ƙarƙashin sa abincin Rana, in ɗaya daga cikin yaran ya ta shi da azumi zai iya ɗaukar kuɗin buɗa baki a matsayin kuɗin abincin rana?

16. Wanda ya ke sayar da kayan da ake aunawa zai iya saya ko sayar da kayar ma wanda ba musulmi da zalunci ko cutarwa 

17. Muryar mace al'aura ce?

18. Macen da  take bin sautin Sallah daga Massalaci sai aka ɗauke wuta - ya ya zata yi?

19. Sharuɗɗan namiji ya karantar da mata!

20. Wai mace mai al'ada ba zata iya wanka, wanke farce, kitso ba?

21. Menene haƙiƙanin rashin lafiyar zuciya? Kuma ta ya ya ake warkewa in an kamu?

Nature